No Image Available

HATTARA MA’AURATA

 Author: Prof. Sani Abubakar Lugga  Publisher: Lugga Press
 Description:

Lokacin da Allah (SWT) Ya nufe mu da kafa Jami’ar Musulunci ta farko a Najeriya a Katsina a shekarar 2005 miladiyya, sai na riqa koyar da Darasin “General Studies” wanda ya shafi rayuwar Musulmi ta yau-da-kullum ga xalibai kimanin 1,200, daga samari har zuwa magidanta. Kuma tun daga 2002 na ke sauraren irin koke-koken da jama’a ke gabatarwa a Majalisar Mai Martaba Sakin Katsina. A waxannan wurare biyu ne na lura da tsananin rashin ilmin mutane a kan rayuwar yau-da-kullum.

Don haka, na wallafa Littafi mai suna “Yi Ma Kan Ka Hisabi” a 2016 mai xauke da bayanan muhimman abubuwan rayuwa da na fahimci sun fi neman ilmantarwa. Domin wancan Littafin yana da girma kwarai, sai na tsakuro abin da ya shafi aure daga cikin sa, na yi wasu qare-qare da gyare-gyare na wallafa wannan qaramin Littafin. Allah Ya sa mu dace, domin Shi kaxai ne Masani, ameen. Bissalam. Na ku, Wazirin Katsina.

Other Books From -

No Image Available Fadakarwa A Kan RENON YARA Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available RE-BRANDING NIGERIA Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available HIJRAH TO NEGAS Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available NATURAL DISASTERS Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available JNI AT 50 Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available LE KANEM-BORNOU A PREMIERE VUE Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available ISLAMISE AND CHRISTIANISE NIGERIA Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available A GLOSSARY OF MANAGEMENT TERMS Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available GAWURTACCEN LARDI Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available TAWAAF Prof. Sani Abubakar Lugga

Other Books By - Prof. Sani Abubakar Lugga

 Back