No Image Available

Fadakarwa A Kan RENON YARA

 Author: Prof. Sani Abubakar Lugga  Publisher: Lugga Press
 Description:

Rabuwar aure na iya wanzuwa ta hanyoyi guda biyu, watau ta hanyar sakin aure ko ta hanyar mutuwar xaya daga cikin ma’auratan. Idan rabuwar aure ta faru, sai ka ga ana ta fama da jayayya a kan al-amarin, kuma yawancin lokutta sai a yanke hukuncin da ba shi Musulunci ya shimfixa ba.
A wannan xan littafi an duba mas’aloli guda biyu waxanda kusan su ne suka fi damun Musulmi game da maganar rabuwar aure a wannan zamani; watau mas’alar renon yara da ta kula da dukiyoyin su. A cikin littafin, an kawo hukunce-hukunce daga dukkan Maz’habobi a kan wannan mas’ala domin faxaxa ilmi, amma an fi bada muhimmanci akan Maz’habar Imam Malik domin ita aka fi yin amfani da ita a nan qasashen mu.

Other Books From -

No Image Available RE-BRANDING NIGERIA Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available HIJRAH TO NEGAS Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available NATURAL DISASTERS Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available JNI AT 50 Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available LE KANEM-BORNOU A PREMIERE VUE Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available ISLAMISE AND CHRISTIANISE NIGERIA Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available HATTARA MA’AURATA Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available A GLOSSARY OF MANAGEMENT TERMS Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available GAWURTACCEN LARDI Prof. Sani Abubakar Lugga
No Image Available TAWAAF Prof. Sani Abubakar Lugga

Other Books By - Prof. Sani Abubakar Lugga

 Back