Fadakarwa A Kan RENON YARA

Fadakarwa A Kan RENON YARA

Rabuwar aure na iya wanzuwa ta hanyoyi guda biyu, watau ta hanyar sakin aure ko ta hanyar mutuwar daya daga cikin ma’auratan.  Idan rabuwar aure ta faru, sai ka ga ana ta fama da jayayya a kan al-amarin, kuma yawancin lokutta sai a yanke hukuncin da ba shi Musulunci ya shimfida ba.
A wannan dan littafi an duba mas’aloli guda biyu waxanda kusan su ne suka fi damun Musulmi game da maganar rabuwar aure a wannan zamani; watau mas’alar renon yara da ta kula da dukiyoyin su. A cikin littafin, an kawo hukunce-hukunce daga dukkan Maz’habobi a kan wannan mas’ala domin faxaxa ilmi, amma an fi bada muhimmanci akan Maz’habar Imam Malik domin ita aka fi yin amfani da ita a nan qasashen mu.

Close Menu